1 Korintiyawa 11:32
1 Korintiyawa 11:32 SRK
Duk da haka sa’ad da Ubangiji ya hukunta mu, ana yin mana horo ne don kada a ƙarshe a hallaka mu tare da duniya.