YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 11:26

1 Korintiyawa 11:26 SRK

Gama a duk sa’ad da kuke cin wannan burodi, kuke kuma sha daga wannan kwaf, kuna shelar mutuwar Ubangiji ne har yă dawo.

Free Reading Plans and Devotionals related to 1 Korintiyawa 11:26