YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 10:7

1 Korintiyawa 10:7 SRK

Kada ku zama masu bautar gumaka, yadda waɗansunsu suka zama; kamar yadda yake a rubuce cewa, “Mutanen suka zauna don su ci su kuma sha, suka kuma tashi suka shiga rawa ta rashin kunya.”