YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 1:26

1 Korintiyawa 1:26 SRK

’Yan’uwa, ku tuna yadda kuke sa’ad da aka kira ku. Babu masu hikima da yawa a cikinku, bisa ga ganin mutum; babu masu iko da yawa, babu masu martaba da yawa bisa ga haihuwa.