YouVersion Logo
Search Icon

1 Korintiyawa 1:17

1 Korintiyawa 1:17 SRK

Gama Kiristi bai aike ni yin baftisma ba, sai dai wa’azin bishara ba da kalmomin hikimar mutum ba, domin kada gicciyen Kiristi ya rasa ikonsa.