1
Rom 9:16
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ashe kuwa, abin bai danganta ga nufin mutum ko himma tasa ba, sai dai ga jinƙan Allah.
Compare
Explore Rom 9:16
2
Rom 9:15
Domin ya ce wa Musa, “Wanda zan yi wa jinƙai, zan yi masa jinƙan, wanda zan nuna wa tausayi kuwa, zan nuna masa tausayin.”
Explore Rom 9:15
3
Rom 9:20
Ya kai ɗan adam! Wane ne kai har da za ka yi jayayya da Allah? Ashe, abin da aka gina zai iya ce wa magininsa, “Don me ka yi ni haka?”
Explore Rom 9:20
4
Rom 9:18
Wato, yana nuna jinƙai ga wanda ya so, yana kuma taurara zuciyar wanda ya so.
Explore Rom 9:18
5
Rom 9:21
Ashe, maginin tukwane ba ya iko da yumɓu, ya gina wata domin aiki mai martaba, wata kuma don kasasshen aiki, duk daga curi ɗaya?
Explore Rom 9:21
Home
Bible
Plans
Videos