1
W.Yah 16:15
Littafi Mai Tsarki
HAU
(“Ga ni nan a tafe kamar ɓarawo! Albarka tā tabbata ga wanda yake a zaune a faɗake, yana saye da tufafinsa, don kada ya tafi tsirara, a ga tsiraicinsa.”)
Compare
Explore W.Yah 16:15
2
W.Yah 16:12
Mala'ika na shida ya juye abin da yake a tasarsa a babban kogin nan Yufiretis, sai ruwansa ya ƙafe, don a shirya wa sarakuna daga gabas tafarki.
Explore W.Yah 16:12
3
W.Yah 16:14
su iskoki ne, aljannu masu yin abubuwan al'ajabi, masu zuwa wurin sarakunan duniya duka, don su tara su saboda yaƙi a babbar ranar nan ta Allah Maɗaukaki.
Explore W.Yah 16:14
4
W.Yah 16:13
Na kuma ga baƙaƙen aljannu masu kama da kwaɗi gudu uku, suna fitowa daga bakin macijin nan, da bakin dabbar nan, da kuma bakin annabin nan na ƙarya
Explore W.Yah 16:13
5
W.Yah 16:9
Sai matsanancin zafi ya ƙona mutane, har suka zagi sunan Allah, shi da yake da ikon waɗannan bala'i, ba su kuwa tuba sun ɗaukaka shi ba.
Explore W.Yah 16:9
6
W.Yah 16:2
Daga nan mala'ikan farko ya je ya juye abin da yake a tasarsa a kan duniya, sai kuwa waɗansu mugayen miyaku masu azabtarwa suka fito a jikin mutanen da suke da alamar dabbar nan, suke kuma yi wa siffarta sujada.
Explore W.Yah 16:2
7
W.Yah 16:16
Sai suka tattara su a wurin da ake kira Armageddon da Yahudanci.
Explore W.Yah 16:16