1
Zab 31:24
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ku ƙarfafa, ku yi ƙarfin hali, Dukanku da kuke sa zuciya ga Ubangiji!
Compare
Explore Zab 31:24
2
Zab 31:15
Kana lura da ni kullum, Ka cece ni daga magabtana, Daga waɗanda suke tsananta mini.
Explore Zab 31:15
3
Zab 31:19
Abin al'ajabi ne irin tanadin da ka yi wa masu tsoronka! Abin da kake aikatawa a gaban kowa kuma, Yana da banmamaki. Kana kiyaye waɗanda suke amincewa da kai.
Explore Zab 31:19
4
Zab 31:14
Amma a gare ka na dogara, ya Ubangiji, Kai ne Allahna.
Explore Zab 31:14
5
Zab 31:3
Kai ne mafakata da kariyata, Ka bi da ni yadda ka alkawarta.
Explore Zab 31:3
6
Zab 31:5
Ina ba da kaina gare ka domin ka kiyaye ni. Za ka fanshe ni, ya Ubangiji, Kai Allah mai aminci ne.
Explore Zab 31:5
7
Zab 31:23
Ku ƙaunaci Ubangiji, ku amintattun jama'arsa duka! Ubangiji yana kiyaye masu aminci, Amma yakan hukunta masu girmankai da tsanani.
Explore Zab 31:23
8
Zab 31:1
Na zo gare ka, ya Ubangiji, domin ka kiyaye ni. Kada ka bari a yi nasara da ni. Kai Allah mai adalci ne, Ka cece ni, ina roƙonka!
Explore Zab 31:1