1
Zab 28:7
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ubangiji yakan kiyaye ni, yă tsare ni. Na dogara gare shi. Ya taimake ni, don haka ina murna, Ina raira masa waƙoƙin yabo.
Compare
Explore Zab 28:7
2
Zab 28:8
Ubangiji yana kiyaye jama'arsa, Yakan kiyaye sarkinsa da ya zaɓa, ya kuma cece shi.
Explore Zab 28:8
3
Zab 28:6
A yabi Ubangiji, Gama ya ji kukana na neman taimako!
Explore Zab 28:6
4
Zab 28:9
Ka ceci jama'arka, ya Ubangiji, Ka sa wa waɗanda suke naka albarka! Ka zama makiyayinsu, Ka lura da su har abada.
Explore Zab 28:9