1
Zab 146:5
Littafi Mai Tsarki
HAU
Mai farin ciki ne mutumin da Allah na Yakubu ne yake taimakonsa, Yana kuma dogara ga Ubangiji Allahnsa
Compare
Explore Zab 146:5
2
Zab 146:3
Kada ka dogara ga shugabanni, Ko kowane mutum da ba zai iya cetonka ba.
Explore Zab 146:3
3
Zab 146:7-8
A yanke shari'arsa yakan ba wanda aka zalunta gaskiya. Yana ba da abinci ga mayunwata. Ubangiji yakan kuɓutar da ɗaurarru. Yakan ba makafi ganin gari. Yakan ɗaukaka waɗanda aka wulakanta. Yana ƙaunar jama'arsa, adalai.
Explore Zab 146:7-8
4
Zab 146:6
Wanda ya halicci sama, da duniya, da teku, Da dukan abin da yake cikinsu. Kullum yakan cika alkawaransa.
Explore Zab 146:6
5
Zab 146:9
Yakan kiyaye baƙi waɗanda suke zaune a ƙasar. Yakan taimaki gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu, da marayu. Yakan lalatar da dabarun mugaye.
Explore Zab 146:9