1
Zab 126:5
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka sa waɗanda suke kuka a lokacin da suke dashe, Su tattara albarkar kaka da farin ciki!
Compare
Explore Zab 126:5
2
Zab 126:6
Su waɗanda suka yi kuka a sa'ad da suka fita suna ɗauke da iri, Za su komo ɗauke da albarkar kaka, Suna raira waƙa don farin ciki!
Explore Zab 126:6
3
Zab 126:3
Hakika ya aikata manyan al'amura sabili da mu, Mun kuwa yi farin ciki ƙwarai!
Explore Zab 126:3