1
K.Mag 16:3
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka roƙi Ubangiji, ya sa albarka ga shirye-shiryenka, za ka kuwa yi nasara cikin aikata su.
Compare
Explore K.Mag 16:3
2
K.Mag 16:9
Kana iya yin shirye-shiryenka, amma Allah ne yake bi da kai cikin ayyukanka.
Explore K.Mag 16:9
3
K.Mag 16:24
Kalmomi masu daɗi suna kama da zuma, suna da daɗin ɗanɗana, suna kuma da amfani domin lafiyarka.
Explore K.Mag 16:24
4
K.Mag 16:1
Mutane sun iya yin shirye-shiryensu, amma cikawa ta Ubangiji ce.
Explore K.Mag 16:1
5
K.Mag 16:32
Ya fi kyau ka zama mai haƙuri da ka zama mai ƙarfi. Ya fi kyau ka iya mallakar kanka fiye da mallakar birane.
Explore K.Mag 16:32
6
K.Mag 16:18
Girmankai jagora ne zuwa ga hallaka, fāriya kuwa zuwa ga fāɗuwa.
Explore K.Mag 16:18
7
K.Mag 16:2
Za ka yi tsammani kowane abu da ka yi daidai ne, amma Ubangiji yana auna manufarka.
Explore K.Mag 16:2
8
K.Mag 16:20
Ka mai da hankali ga abin da aka koya maka, za ka yi nasara. Ka dogara ga Ubangiji, za ka yi farin ciki.
Explore K.Mag 16:20
9
K.Mag 16:8
Gara ka sami kaɗan ta hanyar gaskiya, da ka tara abu mai yawa ta hanyar zamba.
Explore K.Mag 16:8
10
K.Mag 16:25
Hanyar da kake tsammani ita ce daidai, za ta kai ka ga hallaka.
Explore K.Mag 16:25
11
K.Mag 16:28
Mugaye sukan baza jita-jita, suna zuga tashin hankali, suna raba aminai.
Explore K.Mag 16:28
Home
Bible
Plans
Videos