1
Mat 4:4
Littafi Mai Tsarki
HAU
Amma Yesu ya amsa ya ce, “A rubuce yake cewa, “ ‘Ba da gurasa kaɗai mutum zai rayu ba, Sai dai da kowace maganar da yake fitowa daga wurin Allah.’ ”
Compare
Explore Mat 4:4
2
Mat 4:10
Sai Yesu ya ce masa, “Tafi daga nan, kai Shaiɗan! domin a rubuce yake cewa, ‘Kă yi wa Ubangiji Allahnka sujada, Shi kaɗai za ka bauta wa.’ ”
Explore Mat 4:10
3
Mat 4:7
Sai Yesu ya ce masa, “A rubuce yake kuma cewa, ‘Kada ka gwada Ubangiji Allahnka.’ ”
Explore Mat 4:7
4
Mat 4:1-2
Sa'an nan sai Ruhu ya kai Yesu cikin jeji, domin Iblis yă gwada shi. Da ya yi azumi kwana arba'in ba dare ba rana, daga baya yunwa ta kama shi.
Explore Mat 4:1-2
5
Mat 4:19-20
Sai ya ce musu, “Ku bi ni, zan mai da ku masuntan mutane.” Nan da nan, sai suka watsar da tarunansu, suka bi shi.
Explore Mat 4:19-20
6
Mat 4:17
Tun daga lokacin nan, Yesu ya fara wa'azi, yana cewa, “Ku tuba domin Mulkin Sama ya kusato.”
Explore Mat 4:17
Home
Bible
Plans
Videos