1
L.Fir 6:13
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sai wuta ta yi ta ci a bisa bagaden kullum, kada ta mutu.
Compare
Explore L.Fir 6:13
2
L.Fir 6:12
Sai a bar wutar bagaden ta yi ta ci, kada a kashe ta. Firist ɗin ya yi ta iza wutar kowace safiya, ya shimfiɗa hadaya ta ƙonawa a jere a bisa wutar, ya kuma ƙone kitsen hadaya ta salama a bisanta.
Explore L.Fir 6:12