1
Josh 23:14
Littafi Mai Tsarki
HAU
“A yanzu ina gaba da bin hanyar da kowa a duniya yakan bi, ku duka kuwa, a zukatanku da rayukanku, kun sani dukan abubuwan alheri da Ubangiji Allahnku ya alkawarta muku sun tabbata, ba ɗayan da bai tabbata ba.
Compare
Explore Josh 23:14
2
Josh 23:11
Ku kula da kanku sosai, ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku.
Explore Josh 23:11
3
Josh 23:10
Mutuminku guda zai runtumi mutum dubu nasu, tun da yake Ubangiji Allahnku ne yake yaƙi dominku, kamar yadda ya alkawarta muku.
Explore Josh 23:10
4
Josh 23:8
Amma ku manne wa Ubangiji Allahnku kamar yadda kuka yi har wa yau.
Explore Josh 23:8
5
Josh 23:6
Domin haka sai ku yi ƙarfin hali ƙwarai, ku riƙe, ku aikata dukan abin da aka rubuta a littafin dokokin Musa, kada ku kauce dama ko hagu
Explore Josh 23:6
Home
Bible
Plans
Videos