1
Ayu 22:21-22
Littafi Mai Tsarki
HAU
“Yanzu fa, Ayuba, sai ka yi sulhu da Allah, Ka daina ɗaukarsa kamar maƙiyinka, In ka yi haka, to, za ka sami albarka. Ka karɓi koyarwar da yake yi, Ka riƙe kalmominsa a zuciyarka.
Compare
Explore Ayu 22:21-22
2
Ayu 22:27
Sa'ad da ka yi addu'a zai amsa maka, Za ka kuwa kiyaye alkawaran da ka yi.
Explore Ayu 22:27
3
Ayu 22:23
Hakika sai ka yi tawali'u, ka koma wurin Allah, Ka kawar da dukan muguntar da ake yi a gidanka.
Explore Ayu 22:23