1
Ayu 11:18
Littafi Mai Tsarki
HAU
Za ka yi zaman lafiya, cike da sa zuciya, Allah zai kiyaye ka, ya ba ka hutawa.
Compare
Explore Ayu 11:18
2
Ayu 11:13-15
“Ayuba, ka shirya zuciyarka, Ka ɗaga hannuwanka zuwa wurin Allah. Ka kawar da mugunta da kuskure daga gidanka. Sa'an nan ka sāke shan ɗamarar zaman duniya, Da ƙarfi da rashin tsoro.
Explore Ayu 11:13-15
3
Ayu 11:16-17
Duk wahalarka za ta gushe daga tunaninka, Kamar yadda rigyawa takan wuce, ba a ƙara tunawa da ita. Ranka zai yi haske fiye da hasken rana da tsakar rana. Kwanakin ranka mafiya duhu Za su yi haske kamar ketowar alfijir.
Explore Ayu 11:16-17