1
Ish 35:10
Littafi Mai Tsarki
HAU
Za su kai Urushalima da murna, Suna raira waƙa suna sowa don murna. Za su yi farin ciki har abada, Ba damuwa da ɓacin rai har abada.
Compare
Explore Ish 35:10
2
Ish 35:3-4
Ku ƙarfafa hannuwan da suka gaji, Da gwiwoyin da suke fama da rashin ƙarfi. Ku faɗa wa dukan wanda ya karai, ku ce, “Ka ƙarfafa, kada kuwa ka ji tsoro! Allah yana zuwa domin ya kuɓutar da kai, Yana zuwa domin ya ɗauki fansa a kan abokan gābanka.”
Explore Ish 35:3-4
3
Ish 35:8
Za a yi babbar karauka a can, Za a kira ta, “Hanyar Tsarki.” Ba mai zunubi da zai taɓa bi ta wannan hanya, Ba wawayen da za su ruɗar da waɗanda suke tafiya can.
Explore Ish 35:8
4
Ish 35:5
Makaho zai iya ganin gari, Kurma kuma zai iya ji.
Explore Ish 35:5
5
Ish 35:6
Gurgu zai yi tsalle ya yi rawa, Waɗanda ba su iya magana za su yi sowa don murna. Rafuffukan ruwa za su yi gudu a cikin hamada
Explore Ish 35:6
Home
Bible
Plans
Videos