1
Ish 22:22
Littafi Mai Tsarki
HAU
Zan sa shi ya zama sarki mai cikakken iko, na zuriyar Dawuda. Mabuɗan fāda suna hannunsa, abin da ya buɗe, ba mai ikon rufewa. Abin da ya rufe kuwa ba mai ikon buɗewa.
Compare
Explore Ish 22:22
2
Ish 22:23
Zan kafa shi da ƙarfi a wurin kamar turke, zai kuwa zama sanadin daraja ga dukan iyalinsa.
Explore Ish 22:23
Home
Bible
Plans
Videos