1
Yush 13:4
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ubangiji ya ce, “Ni ne Ubangiji Allahnku Tun daga ƙasar Masar. Banda ni ba ku san wani Allah ba, Banda ni kuma ba wani mai ceto.
Compare
Explore Yush 13:4
2
Yush 13:14
Zan fanshe su daga ikon lahira. Zan fanshe su daga mutuwa. Ya mutuwa, ina annobanki? Ya kabari, ina halakarka? Kan kawar da juyayi daga wurina.
Explore Yush 13:14
3
Yush 13:6
Sa'ad da suka sami wurin kiwo, suka ƙoshi, Sai suka yi girmankai, Suka manta da ni.
Explore Yush 13:6
Home
Bible
Plans
Videos