1
Ibr 8:12
Littafi Mai Tsarki
HAU
Domin zan yi musu jinƙai a kan muguntarsu, Ba kuwa zan ƙara tunawa da zunubansu ba.”
Compare
Explore Ibr 8:12
2
Ibr 8:10
Wannan shi ne alkawarin da zan yi da jama'ar Isra'ila, Bayan kwanakin nan, in ji Ubangiji, Wato, zan sa shari'una a birnin zuciyarsu, In kuma rubuta su a allon zuciyarsu. Zan kasance Allahnsu, Su kuma su kasance jama'ata.
Explore Ibr 8:10
3
Ibr 8:11
Ba kuma sai sun koya wa ɗan garinsu ba, Balle wani ya ce ɗan'uwansa, ‘Kă san Ubangiji!’ Domin kowa zai san ni, Daga ƙaraminsu, har ya zuwa babbansu.
Explore Ibr 8:11
4
Ibr 8:8
Gama ya ga laifinsu da ya ce, “Lokaci yana zuwa, in ji Ubangiji, Da zan tsara sabon alkawari da jama'ar Isra'ila, Da kuma zuriyar Yahuza.
Explore Ibr 8:8
5
Ibr 8:1
Wato, duk manufar maganarmu ita ce wannan. Shi ne irin babban firist wanda muke da shi, wato wanda ya zauna a dama da kursiyin Maɗaukaki a can sammai
Explore Ibr 8:1