1
Eze 15:8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Zan sa ƙasar ta zama kufai domin sun yi rashin aminci, ni Ubangiji Allah na faɗa.”
Compare
Explore Eze 15:8
2
Eze 15:7
Zan yi gāba da su, ko da yake sun tsere wa wuta, duk da haka wuta za ta cinye su. Za ku sani ni ne Ubangiji sa'ad da na tashi yin gāba da su.
Explore Eze 15:7