1
Esta 5:2
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sa'ad da ya ga Esta tana tsaye a shirayin, sai ya miƙa mata sandan zinariya na sarauta, gama ta sami kwarjini a wurinsa. Sai Esta ta matsa kusa ta taɓa kan sandan.
Compare
Explore Esta 5:2
2
Esta 5:3
Sarki ya ce mata, “Mene ne, sarauniya Esta? Me kike so? Za a ba ki, ko rabin mulkina ma.”
Explore Esta 5:3