1
M.Sh 18:10-11
Littafi Mai Tsarki
HAU
Kada a tarar da wani daga cikinku wanda zai sa 'yarsu ko ɗansu ya wuce ta tsakiyar wuta, ko mai duba, ko mai maita, ko mai bayyana gaibi, ko mai sihiri, ko boka, ko mabiya, ko maye, ko mai sha'ani da matattu.
Compare
Explore M.Sh 18:10-11
2
M.Sh 18:12
Ubangiji yana ƙyamar mai yin waɗannan abubuwa. Saboda waɗannan ayyuka masu banƙyama shi ya sa Ubangiji Allahnku yake korar waɗannan al'ummai a gabanku.
Explore M.Sh 18:12
3
M.Sh 18:22
Sa'ad da annabi ya yi magana da sunan Ubangiji, idan abin da ya faɗa bai faru ba, bai zama gaskiya ba, to, wannan magana ba Ubangiji ne ya faɗa ba. Wannan annabi ya yi izgili ne kawai, kada ku ji tsoronsa.”
Explore M.Sh 18:22
4
M.Sh 18:13
Sai ku zama marasa aibu a gaban Ubangiji Allahnku.
Explore M.Sh 18:13