1
M.Sh 14:22
Littafi Mai Tsarki
HAU
“Ku fitar da zakar dukan amfanin da kuka shuka a gonarku kowace shekara.
Compare
Explore M.Sh 14:22
2
M.Sh 14:23
Ku ci zakar sabon hatsinku, da ruwan inabinku, da manku, da 'yan fari na shanunku, da tumakinku, a gaban Ubangiji Allahnku, a wurin da zai zaɓa ya tabbatar da sunansa, don ku koyi tsoron Ubangiji Allahnku har abada.
Explore M.Sh 14:23