1
Kol 4:6
Littafi Mai Tsarki
HAU
A kullum maganarku ta zama mai ƙayatarwa, mai daɗin ji, domin ku san irin amsar da ta dace ku ba kowa.
Compare
Explore Kol 4:6
2
Kol 4:2
Ku lazamci yin addu'a, kuna zaune a faɗake a kanta sosai, tare da gode wa Allah
Explore Kol 4:2
3
Kol 4:5
Ku tafiyar da al'amuranku da hikima a cikin zamanku tare da marasa bi, kuna matuƙar amfani da lokaci.
Explore Kol 4:5