1
A.M 19:6
Littafi Mai Tsarki
HAU
Da Bulus ya ɗora musu hannu, Ruhu Mai Tsarki ya sauko musu, suka kuwa yi magana da waɗansu harsuna, suna annabci.
Compare
Explore A.M 19:6
2
A.M 19:11-12
Ta hannun Bulus kuma Allah ya yi waɗansu mu'ujizai da ba a saba gani ba, har akan kai wa marasa lafiya adikansa, ko tufafinsa da yake sawa yana aiki, sun kuwa warke daga cuce-cucensu, baƙaƙen aljannu kuma sun rabu da su.
Explore A.M 19:11-12
3
A.M 19:15
Amma aljanin ya amsa musu ya ce, “Yesu dai na san shi, na kuma san Bulus, to, ku kuma ku wane ne?”
Explore A.M 19:15
Home
Bible
Plans
Videos