1
1Sar 16:31
Littafi Mai Tsarki
HAU
Da yake abu ne mai sauƙi a gare shi ya bi hanyar zunuban Yerobowam ɗan Nebat, sai ya auro Yezebel 'yar Etba'al, Sarkin Sidon, ya kuma bauta wa gunkin nan Ba'al, ya yi masa sujada.
Compare
Explore 1Sar 16:31
2
1Sar 16:30
Shi kuma ya aikata mugunta a gaban Ubangiji fiye da dukan waɗanda suka riga shi.
Explore 1Sar 16:30