1
Ayyukan Manzanni 24:16
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Saboda haka, ina ƙoƙari kullum in kasance da lamiri mai tsabta a gaban Allah da mutane.
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 24:16
2
Ayyukan Manzanni 24:25
Da Bulus ya ci gaba jawabi a kan adalci, kamunkai da kuma hukunci mai zuwa, sai Felis ya tsorata ya ce, “Yanzu kam, ya isa haka! Kana iya tafi. In na sami zarafi, zan kira ka.”
Explore Ayyukan Manzanni 24:25
Home
Bible
Plans
Videos