1
Ayyukan Manzanni 22:16
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Yanzu me kake jira? Ka tashi, a yi maka baftisma, a wanke zunubanka, ta wurin kira bisa ga sunansa.’
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 22:16
2
Ayyukan Manzanni 22:14
“Sa’an nan ya ce, ‘Allah na kakanninmu ya zaɓe ka ka san nufinsa ka kuma ga Mai Adalcin nan ka kuma ji kalmomi daga bakinsa.
Explore Ayyukan Manzanni 22:14
3
Ayyukan Manzanni 22:15
Za ka zama mai shaidarsa ga dukan mutane game da abin da ka gani ka kuma ji.
Explore Ayyukan Manzanni 22:15
Home
Bible
Plans
Videos