1
Amos 5:24
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sai ku sa adalci da nagarta su gudano a yalwace Kamar kogin da ba ya ƙafewa.
Paghambingin
I-explore Amos 5:24
2
Amos 5:14
Ku yi ƙoƙari, ku yi nagarta, ba mugunta ba, Domin ku tsira. Sa'an nan ne Ubangiji Allah Maɗaukaki Zai kasance tare da ku sosai, Kamar yadda kuka ɗauka!
I-explore Amos 5:14
3
Amos 5:15
Ku ƙi mugunta, ku ƙaunaci nagarta, Ku yi adalci cikin majalisar alƙalanku! Watakila Ubangiji Allah Mai Runduna Zai yi wa sauran da suka ragu na wannan al'umma alheri.
I-explore Amos 5:15
4
Amos 5:4
Ubangiji ya ce wa jama'ar Isra'ila, “Ku zo gare ni, za ku tsira.
I-explore Amos 5:4