1
Mar 4:39-40
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sai ya farka, ya tsawata wa iskar, ya kuma ce wa ruwan tekun, “Natsu! Ka yi shiru!” Sai iskar ta kwanta, wurin duk ya yi tsit. Ya ce musu, “Don me kuka firgita haka? Har yanzu ba ku da bangaskiya ne?”
Сравнить
Изучить Mar 4:39-40
2
Mar 4:41
Sai suka tsorata, matuƙar tsoro, suka ce wa juna, “Wa ke nan kuma, wanda har iska da ruwan teku ma suke yi masa biyayya?”
Изучить Mar 4:41
3
Mar 4:38
Yesu kuwa na daga ƙarshen baya na jirgin a kan matashi, yana barci. Sai suka tashe shi, suka ce masa, “Malam, za mu hallaka ba ka kula ba ko?”
Изучить Mar 4:38
4
Mar 4:24
Sai ya ce musu, “Ku ji. Mudun da ka auna, da shi za a auna maka, har ma a ƙara.
Изучить Mar 4:24
5
Mar 4:26-27
Ya ce kuma, “Mulkin Allah kamar mutum yake mai yafa iri a ƙasa. A kwana a tashi har irin ya tsiro, ya girma, bai kuwa san ta yadda aka yi ba.
Изучить Mar 4:26-27
6
Mar 4:23
In da mai kunnen ji, yă ji.”
Изучить Mar 4:23