1
Mar 1:35
Littafi Mai Tsarki
HAU
Da asussuba ya tashi ya fita, ya tafi wani wuri inda ba kowa, ya yi addu'a a can.
Сравнить
Изучить Mar 1:35
2
Mar 1:15
yana cewa, “Lokaci ya yi, Mulkin Allah ya kusato. Ku tuba, ku gaskata da bishara.”
Изучить Mar 1:15
3
Mar 1:10-11
Da fitowarsa daga ruwan sai ya ga sama ta dāre, Ruhu yana sauko masa kamar kurciya. Aka ji wata murya daga Sama ta ce, “Kai ne Ɗana ƙaunataccena, ina farin ciki da kai ƙwarai.”
Изучить Mar 1:10-11
4
Mar 1:8
Ni da ruwa na yi muku baftisma, amma shi da Ruhu Mai Tsarki zai yi muku.”
Изучить Mar 1:8
5
Mar 1:17-18
Yesu ya ce musu, “Ku bi ni, zan mai da ku masuntan mutane.” Nan da nan kuwa suka watsar da tarunansu, suka bi shi.
Изучить Mar 1:17-18
6
Mar 1:22
Sun yi mamakin koyarwa tasa, domin yana koya musu da hakikan cewa, ba kamar malaman Attaura ba.
Изучить Mar 1:22