YouVersion logo
BijbelLeesplannenVideo's
Download de app
Taalkiezer
Zoek icoon

Populaire Bijbelverzen uit 2Kor 9

1

2Kor 9:8

Littafi Mai Tsarki

HAU

Allah kuwa yana da iko yă ba ku fiye da bukatarku, domin kullum ku wadata da kome ta kowace hanya, kuna ta bayarwa hannu sake, kowane irin kyakkyawan aiki.

Vergelijk

Ontdek 2Kor 9:8

2

2Kor 9:7

Littafi Mai Tsarki

HAU

Sai kowa yă bayar yadda ya yi niyya, ba tare da ɓacin rai ko tilastawa ba, domin Allah yana son mai bayarwa da daɗin rai.

Vergelijk

Ontdek 2Kor 9:7

3

2Kor 9:6

Littafi Mai Tsarki

HAU

Abin la'akari fa, shi ne wanda ya yi ƙwauron yafa iri, gonarsa za ta yi masa ƙwauron amfani, wanda kuwa ya yafa a yalwace, sai ya girba a yalwace.

Vergelijk

Ontdek 2Kor 9:6

4

2Kor 9:10-11

Littafi Mai Tsarki

HAU

Shi da yake ba mai shuka iri, yake kuma ba da abinci a ci, shi ne zai ba ku irin shukawa, ya riɓanya shi, ya kuma yawaita albarkar ayyukanku na alheri. Za a wadata ku ta kowace hanya, domin ku riƙa bayarwa a yalwace, bayarwar nan kuwa da za ku yi, za ta zama sanadin godiya ga Allah ta wurinmu.

Vergelijk

Ontdek 2Kor 9:10-11

5

2Kor 9:15

Littafi Mai Tsarki

HAU

Godiya tā tabbata ga Allah saboda baiwarsa da ta fi gaban a faɗa.

Vergelijk

Ontdek 2Kor 9:15

Gratis leesplannen en overdenkingen die te maken hebben met 2Kor 9

Vorig hoofdstuk
Volgend hoofdstuk
YouVersion

Moedigt jou aan en daagt je uit om elke dag gemeenschap met God te zoeken.

Bediening

Over

Carrières

Vrijwilliger

Blog

Pers

Nuttige links

Help

Bijdragen

Bijbelvertalingen

Luisterbijbels

Bijbeltalen

Tekst van de Dag


Een digitale bediening van

Life.Church
Nederlands (Nederland)

©2026 Life.Church / YouVersion

PrivacybeleidVoorwaarden
Programma voor openbaarmaking van kwetsbaarheden
FacebookTwitterInstagramYouTubePinterest