Farawa 22:11

Farawa 22:11 SRK

Amma mala’ikan UBANGIJI ya kira shi daga sama ya ce, “Ibrahim, Ibrahim!” Sai Ibrahim ya amsa ya ce, “Ga ni.”