Logotip de YouVersion
La BíbliaPlansVídeos
Aconsegueix l'aplicació
Selector d'idiomes
Icona de cerca

Versets bíblics populars de Farawa 11

1

Farawa 11:6-7

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

UBANGIJI ya ce, “Ga su, su jama’a ɗaya ce, su duka kuwa harshensu guda ne. Wannan kuwa masomi ne kawai na abin da za su iya yi, babu kuma abin da suka yi shirya yi da ba za su iya yi ba. Zo, mu sauka, mu rikitar da harshensu don kada su fahimci juna.”

Compara

Explorar Farawa 11:6-7

2

Farawa 11:4

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Sa’an nan suka ce, “Ku zo, mu gina wa kanmu birni da hasumiyar da za tă kai har sammai, domin mu yi wa kanmu suna, don kada mu warwatsu ko’ina a doron ƙasa.”

Compara

Explorar Farawa 11:4

3

Farawa 11:9

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Shi ya sa aka kira birnin Babel, domin a can ne UBANGIJI ya rikitar da harshen dukan duniya. Daga can UBANGIJI ya watsar da su ko’ina a doron ƙasa.

Compara

Explorar Farawa 11:9

4

Farawa 11:1

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

To, a lokacin, yaren mutanen duniya ɗaya ne, maganarsu kuma ɗaya ce.

Compara

Explorar Farawa 11:1

5

Farawa 11:5

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Sai UBANGIJI ya sauko don yă ga birni da kuma hasumiyar da mutanen suke gini.

Compara

Explorar Farawa 11:5

6

Farawa 11:8

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Saboda haka UBANGIJI ya watsar da su daga wurin zuwa ko’ina a doron ƙasa, suka kuwa daina gina birnin.

Compara

Explorar Farawa 11:8

Capítol anterior
Capítol següent
YouVersion

Animant-te i desafiant-te a buscar la intimitat amb Déu cada dia.

Ministeri

Sobre

Carreres

Fes-te voluntari

Blog

Premsa

Enllaços útils

Ajuda

Fer un donatiu

Versions de la Bíblia

Bíblia en àudio

Idiomes de la Bíblia

Verset del dia


Un Ministeri Digital de

Life.Church
Català

©2026 Life.Church / YouVersion

Política de privacitatCondicions d'ús
Programa de divulgació de vulnerabilitats
FacebookTwitterInstagramYouTubePinterest