Mar 13:24-25

Mar 13:24-25 HAU

“Amma lokacin nan, wato bayan tsabar wahalan nan, za a duhunta rana, wata kuma ba zai yi haske ba. Taurari za su riƙa faɗawa daga sararin sama, za a kuma girgiza manyan abubuwan da suke a sararin sama.

Видео по данной теме

Бесплатные планы чтения и наставления по теме Mar 13:24-25