Логотип YouVersion
БиблияПланыВидео
Скачать приложение
Выбор языка
Иконка поиска

Известные библейские стихи из Mal 3

1

Mal 3:10

Littafi Mai Tsarki

HAU

Ku kawo dukkan zaka a ɗakin ajiyata domin abinci ya samu a cikin Haikalina. Ku gwada ni, za ku gani, zan buɗe taskokin sama in zubo muku da albarka mai yawan gaske.

Сравнить

Изучить Mal 3:10

2

Mal 3:11-12

Littafi Mai Tsarki

HAU

Ba zan bar ƙwari su lalatar da amfanin gonaki ba. Kurangar inabinku za ta cika da 'ya'ya, ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa. Sa'an nan jama'ar dukan al'ummai za su ce ku masu farin ciki ne, gama ƙasarku za ta yi daɗin zama.”

Сравнить

Изучить Mal 3:11-12

3

Mal 3:17-18

Littafi Mai Tsarki

HAU

“Ni Ubangiji Mai Runduna, na ce, za su zama mutanena na ainihi, a ranar da na aikata. Zan ji ƙansu kamar yadda mahaifi yakan ji ƙan ɗansa wanda suke masa hidima. Sa'an nan za ku ga bambanci tsakanin masu adalci da mugaye, da tsakanin mutumin da yake bauta mini da wanda ba ya bauta mini.”

Сравнить

Изучить Mal 3:17-18

4

Mal 3:1

Littafi Mai Tsarki

HAU

A kan wannan ga abin da Ubangiji Mai Runduna ya amsa, ya ce, “Zan aiki manzona don ya shirya mini hanya, sa'an nan Ubangiji wanda kuke nema zai zo farat ɗaya a cikin Haikalinsa. Manzon da kuke sa zuciyar zuwansa, yana zuwa, zai yi shelar alkawarina.”

Сравнить

Изучить Mal 3:1

Бесплатные планы чтения и наставления по теме Mal 3

Предыдущая глава
Следующая глава
YouVersion

Поощряем и призываем вас искать близких отношений с Богом каждый день.

Служение

О нас

Вакансии

Стать волонтёром

Блог

Уголок прессы

Полезные ссылки

Помощь

Сделать пожертвование

Переводы Библии

Аудио-Библии

Языки текста Библии

Стих дня


Цифровое служение

Life.Church
Русский

©2026 Life.Church / YouVersion

Политика конфиденциальностиУсловия
Программа раскрытия уязвимостей
FacebookTwitterInstagramYouTubePinterest