Логотип YouVersion
БиблияПланыВидео
Скачать приложение
Выбор языка
Иконка поиска

Известные библейские стихи из Luk 20

1

Luk 20:25

Littafi Mai Tsarki

HAU

Sai ya ce musu, “To, ku ba Kaisar abin da yake na Kaisar, ku kuma ba Allah abin da yake na Allah.”

Сравнить

Изучить Luk 20:25

2

Luk 20:17

Littafi Mai Tsarki

HAU

Amma ya dube su, ya ce, “Wannan da yake a rubuce fa cewa, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, Shi ne ya zama mafificin dutsen gini?’

Сравнить

Изучить Luk 20:17

3

Luk 20:46-47

Littafi Mai Tsarki

HAU

“Ku yi hankali da malaman Attaura, masu son yawo a cikin manyan riguna, masu so a gaishe su a kasuwa, masu son mafifitan mazaunai a majami'u, da mazaunan alfarma a wurin biki. Su ne masu cin kayan matan da mazansu suka mutu, masu yin doguwar addu'a don ɓad da sawu. Su za a yi wa hukunci mafi tsanani.”

Сравнить

Изучить Luk 20:46-47

Предыдущая глава
Следующая глава
YouVersion

Поощряем и призываем вас искать близких отношений с Богом каждый день.

Служение

О нас

Вакансии

Стать волонтёром

Блог

Уголок прессы

Полезные ссылки

Помощь

Сделать пожертвование

Переводы Библии

Аудио-Библии

Языки текста Библии

Стих дня


Цифровое служение

Life.Church
Русский

©2026 Life.Church / YouVersion

Политика конфиденциальностиУсловия
Программа раскрытия уязвимостей
FacebookTwitterInstagramYouTubePinterest