1
Yah 8:12
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sai Yesu ya ƙara musu da cewa, “Ni ne Hasken duniya. Wanda yake bi na ba zai yi tafiya a duhu ba, amma zai sami hasken rai,”
Сравнить
Изучить Yah 8:12
2
Yah 8:32
Za ku san gaskiya, gaskiyar kuwa za ta 'yanta ku.”
Изучить Yah 8:32
3
Yah 8:31
Sai Yesu ya ce wa Yahudawan nan da suka gaskata shi, “In dai kun zauna kan maganata, hakika ku almajiraina ne.
Изучить Yah 8:31
4
Yah 8:36
In kuwa Ɗan ya 'yanta ku, za ku 'yantu, 'yantuwar gaske.
Изучить Yah 8:36
5
Yah 8:7
Da suka dinga tambayarsa sai ya ɗaga, ya ce musu, “To, marar zunubi a cikinku ya fara jifanta da dutse.”
Изучить Yah 8:7
6
Yah 8:34
Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Lalle hakika, ina gaya muku, duk mai aikata zunubi bawan zunubi ne.
Изучить Yah 8:34
7
Yah 8:10-11
Sai Yesu ya ɗaga, ya ce mata, “Uwargida, ina suke? Ba wanda ya hukunta ki?” Ta ce, “Babu, ya Ubangiji.” Sai Yesu ya ce, “Ni ma ban hukunta ki ba. Yi tafiyarki. Daga yau kada ki ƙara yin zunubi.”]
Изучить Yah 8:10-11