1
Dan 1:8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Daniyel kuwa ya ƙudura a ransa, ba zai ƙazantar da kansa da cin abinci iri na sarki da shan ruwan inabinsa ba, don haka ya roƙi sarkin fāda, kada ya ba shi wannan abincin da zai ƙazantar da shi.
Сравнить
Изучить Dan 1:8
2
Dan 1:17
Waɗannan samari huɗu kuwa, Allah ya ba su ilimi, da sanin littattafai, da hikima. Ya kuma yi wa Daniyel baiwar ganewar wahayi da mafarkai.
Изучить Dan 1:17
3
Dan 1:9
Allah kuwa ya sa Daniyel ya sami farin jini da soyayya a wurin sarkin fāda.
Изучить Dan 1:9
4
Dan 1:20
A cikin dukan abin da ya shafi hikima da ganewa wanda sarki ya nemi shawararsu, sai ya tarar sun fi dukan masu sihiri da bokaye waɗanda suke cikin mulkinsa har sau goma.
Изучить Dan 1:20