Yah 20:27-28

Yah 20:27-28 HAU

Sa'an nan ya ce wa Toma, “Sa yatsanka nan, ka ji hannuwana. Miƙo hannunka kuma ka sa a kwiɓina. Kada ka zama marar ba da gaskiya, sai dai mai ba da gaskiya.” Toma ya amsa masa ya ce, “Ya Ubangijina Allahna kuma!”

Gratis leseplaner og andakter relatert til Yah 20:27-28