Mat 24:12-13

Mat 24:12-13 HAU

Saboda kuma yaɗuwar mugun aiki, sai ƙaunar yawancin mutane ta yi sanyi. Amma duk wanda ya jure har ƙarshe, zai cetu.