Yush 2:19-20

Yush 2:19-20 HAU

Zan ɗaura auren da yake cikin adalci, Da bisa kan ka'ida, da ƙauna. Zan ɗaura auren da yake cikin aminci, Za ki kuwa sani, ni ne Ubangiji.