1
Eze 43:4-5
Littafi Mai Tsarki
HAU
Zatin Ubangiji ya shiga Haikalin ta ƙofar gabas. Ruhu kuwa ya ɗaga ni, ya kai ni a farfajiya ta can ciki, sai ga zatin Ubangiji ya cika Haikali.
Vergelijk
Ontdek Eze 43:4-5