YouVersion 標誌
聖經計劃影片
現在就下載
語言選擇器
搜尋圖標

熱門經文出自 Yohanna 11

1

Yohanna 11:25-26

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Yesu ya ce mata, “Ni ne tashin matattu da kuma rai. Duk wanda ya gaskata da ni zai rayu, ko ya mutu; kuma duk wanda yake raye ya kuma gaskata da ni ba zai taɓa mutuwa ba. Kin gaskata wannan?”

對照

Yohanna 11:25-26 探索

2

Yohanna 11:40

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Sai Yesu ya ce, “Ban gaya miki cewa in kin gaskata za ki ga ɗaukakar Allah ba?”

對照

Yohanna 11:40 探索

3

Yohanna 11:35

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Yesu ya yi kuka.

對照

Yohanna 11:35 探索

4

Yohanna 11:4

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Sa’ad da ya ji haka, sai Yesu ya ce, “Wannan rashin lafiya ba zai kai ga mutuwa ba. A’a, sai dai don a ɗaukaka Allah a kuma ɗaukaka Ɗan Allah ta wurin wannan.”

對照

Yohanna 11:4 探索

5

Yohanna 11:43-44

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Sa’ad da ya faɗa haka, sai Yesu ya yi kira da babbar murya ya ce, “Lazarus, ka fito!” Sai mamacin ya fito, hannuwansa da ƙafafunsa a daure da ƙyallayen lilin, fuskarsa kuwa an naɗe da mayafi. Yesu ya ce musu, “Ku tuɓe kayan bizo, ku bar shi yă tafi.”

對照

Yohanna 11:43-44 探索

6

Yohanna 11:38

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Yesu, har yanzu cike da juyayi, ya zo kabarin. Kogo ne da aka rufe bakin da dutse.

對照

Yohanna 11:38 探索

7

Yohanna 11:11

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Bayan ya faɗa haka, sai ya ƙara ce musu, “Abokinmu Lazarus ya yi barci, amma za ni in tashe shi.”

對照

Yohanna 11:11 探索

上一章
下一章
YouVersion

每天鼓勵和挑戰你尋求與上帝的親密關係。

事工

關於

事業

義工

網誌

新聞

有用的連結

幫助

捐贈

聖經譯本

有聲聖經

聖經譯本語言

今日經文


此數字事工屬予

Life.Church
English (US)

©2025 Life.Church / YouVersion

私隱政策使用條款
漏洞披露計劃
FacebookTwitterInstagramYouTubePinterest

主頁

聖經

計劃

影片