1
Luka 2:11
Sabon Rai Don Kowa 2020
SRK
Yau a birnin Dawuda an haifa muku Mai Ceto; shi ne Kiristi Ubangiji.
对照
探索 Luka 2:11
2
Luka 2:10
Amma mala’ikan ya ce musu, “Kada ku ji tsoro. Na kawo muku labari mai daɗi na farin ciki mai yawa ne wanda zai zama domin dukan mutane.
探索 Luka 2:10
3
Luka 2:14
“Ɗaukaka ga Allah a can cikin sama, a duniya kuma salama ga mutane waɗanda tagomashinsa yake bisansu.”
探索 Luka 2:14
4
Luka 2:52
Yesu kuwa ya yi girma, ya kuma ƙaru cikin hikima, ya kuma sami tagomashi a wurin Allah da mutane.
探索 Luka 2:52
5
Luka 2:12
Wannan zai zama alama a gare ku. Za ku tarar da jariri a nannaɗe a zane kwance a kwami.”
探索 Luka 2:12
6
Luka 2:8-9
Akwai makiyaya masu zama a fili kusa da wurin, suna tsaron garkunan tumakinsu da dare. Sai wani mala’ikan Ubangiji ya bayyana gare su, ɗaukakar Ubangiji kuma ta haskaka kewaye da su, suka kuwa tsorata ƙwarai.
探索 Luka 2:8-9
主页
圣经
计划
视频