YouVersion 标志
圣经计划视频
获取软件
选择语言
搜索图标

Yohanna 2 的热门经文

1

Yohanna 2:11

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Wannan shi ne na fari cikin abubuwan banmamakin da Yesu ya yi a Kana ta Galili. Ta haka ya bayyana ɗaukakarsa, almajiransa kuwa suka ba da gaskiya gare shi.

对照

探索 Yohanna 2:11

2

Yohanna 2:4

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Yesu ya ce, “Mace, me ya sa kike haɗa ni a wannan? Lokacina bai yi ba tukuna.”

对照

探索 Yohanna 2:4

3

Yohanna 2:7-8

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Sai Yesu ya ce wa bayin, “Ku ciccika tulunan da ruwa.” Suka kuwa ciccika su fal. Sa’an nan ya ce musu, “Yanzu ku ɗiba ku kai wa uban bikin.” Suka yi haka.

对照

探索 Yohanna 2:7-8

4

Yohanna 2:19

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Yesu ya amsa musu ya ce, “Ku rushe wannan haikali, zan kuwa sāke tā da shi cikin kwana uku.”

对照

探索 Yohanna 2:19

5

Yohanna 2:15-16

Sabon Rai Don Kowa 2020

SRK

Saboda haka ya tuƙa bulala ta igiyoyi, ya kori duka daga filin haikali, har da tumaki da shanu; ya watsar da kuɗin masu canjin, ya birkice teburansu. Ga masu sayar da tattabaru kuwa ya ce, “Ku kwashe waɗannan daga nan! Don me za ku mai da gidan Ubana kasuwa!”

对照

探索 Yohanna 2:15-16

上一章
下一章
YouVersion

我们要鼓励、挑战你每天亲近上帝。

事工

关于我们

就职机会

义工

博客

新闻区

有用链接

帮助

捐赠

圣经译本

音频圣经

译本语言

今日经文


此数字事工属于

Life.Church
English (US)

©2025 Life.Church / YouVersion

隐私政策使用条款
漏洞披露方案
FacebookTwitterInstagramYouTubePinterest

主页

圣经

计划

视频