Mat 21:42

Mat 21:42 HAU

Yesu ya ce musu, “Ashe, ba ku taɓa karantawa a Littattafai ba? cewa, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, Shi ne ya zama mafificin dutsen gini. Wannan aikin Ubangiji ne, A gare mu kuwa abin al'ajabi ne.’

Versafbeelding voor Mat 21:42

Mat 21:42 - Yesu ya ce musu, “Ashe, ba ku taɓa karantawa a Littattafai ba? cewa,
“ ‘Dutsen da magina suka ƙi,
Shi ne ya zama mafificin dutsen gini.
Wannan aikin Ubangiji ne,
A gare mu kuwa abin al'ajabi ne.’