1Bit 3:10-11

1Bit 3:10-11 HAU

Domin, “Duk mai so ya more wa zamansa na duniya da alheri, Sai ya kame bakinsa daga ɓarna, Ya kuma hana shi maganar yaudara. Ya rabu da mugunta, ya kama nagarta, Ya himmantu ga zaman lafiya, ya kuma dimance ta.

Gratis leesplannen en overdenkingen die te maken hebben met 1Bit 3:10-11